Tag: Dubu ɗaya
-
An kashe ɗalibin jami’a akan bashin naira dubu ɗaya
Wani sabon ɗalibi da ya kammala digiri a jami’ar Adekunle Ajasin Akungba, Akoko (AAUA), jihar Ondo, mai suna Temitayo, ya yanke jiki ya faɗi a kan bashin N1,000. Rahotanni sun bayyana cewa, an caka wa marigayin wuƙa ne da Almakashi da sanyin safiyar ranar Alhamis, 6 ga watan Afrilu, a kusa da tashar mai na…