Jami’an rundunar ‘yan sandan jihar Bayelsa sun kama ɗaya daga cikin waɗanda suka kashe SP Bako Angbashim, tsohon jami’in ‘yan sandan shiyya ta Ahoada, jihar Ribas. A cikin...
Kwamishinan ‘yan sandan jihar Legas, Idowu Owohunwa, ya bayar da umarnin korar jami’in ‘yan sandan DPO na ofishin ‘yan sanda na Meiran da ke jihar Lagos...
Wani sabon rikici a kan jayayyar filaye ya sake ɓarkewa a tsakanin al’ummomin garuruwan Ilobu da Ifon da ke maƙwabtaka da juna a Jihar Osun. An fara rikicin...
Rundunar ‘yan sandan jihar Ribas ta cafke wasu mutane shida da ake zargi da kashe DPO na jihar Rivers, SP Baƙo Angbashim. A baya dai LIB...
Jami’in ‘yan sanda na Dibision (DPO) da aka yi garkuwa da shi a Birnin Gwari, Kaduna, sama da kwanaki 90 da suka gabata, ya ce duk...