Tag: Dokoki
-
Majalisar dokokin Kano ta amince da dokar kare haƙƙin yara
A ranar Laraba ne majalisar dokokin jihar Kano ta amince da dokar kare haƙƙin yara ta jihar. An zartar da ƙudurin dokar ne bayan tattaunawa mai zurfi da kwamitin majalisar ya yi a yayin zaman majalisar wanda mataimakin kakakin majalisar Kabiru Dashi (APC-Ƙiru) ya jagoranta a Kano. Bayan kammala tattaunawa ne ‘yan majalisar suka amince…