Gwamnan jihar Kano Abba Kabir Yusuf ya sanya hannu kan dokar yin gwajin lafiya kafin aure, wacce take umartar dukkan masu niyyar yin aure da su...
Shugaba Bola Ahmed Tinubu, ya rattaba hannu a kan dokar bai wa ɗalibai bashin karatu. Ya sa hannu kan dokar ce a Fadar Shugaban Ƙasa da...
Gwamnan Jihar Katsina, Dikko Umaru Radda, ya saka hannu kan wata sabuwar doka wadda ta haramta wa jama’a ɓoye kayan abinci a jihar. Dokar ta haramta...
Daga Ibraheem El-Tafseer Gwamnan Jihar Filato, Caleb Mutfwang ya sanya dokar hana fita ta awanni 24 a Ƙaramar Hukumar Mangu. Dokar za ta soma aiki nan...
Ƙasar Saliyo ta saka dokar hana fita bayan wasu ‘yan bindiga sun kai hari barikin soji da kuma yunkurin afkawa sashen ajiye makamai na barikin a...
Daga Ibraheem El-Tafseer ‘Yan sandan Iran sun fara samame domin sanya ido kan matan da ke karya dokar rufe gashin kansu. Kafofin yaɗa labaran ƙasar ta...
Majalisar Wakilai ta ce za ta yi dukkan mai yiwuwa wajen ganin Fadar Shugaban ƙasa ta tabbatar da dokar nan ta Mafarauta wadda aka fi sani...
Daga Ibraheem El-Tafseer Gwamnan jihar Filato, Caleb Mutfwang ya sanya dokar taƙaita zirga-zirga ta sa’a 24 a ƙaramar hukumar Mangu na jihar sakamakon hare-hare da suka...
Gwamnan jihar Zamfara, Dauda Lawal Dare, ya rattaɓa hannu kan wata doka da za ta zaftare yawan ma’aikatun gwamnatin jihar daga 28 zuwa 16. Gwamnan ya...
Kwamandan hukumar kiyaye haɗurra ta ƙasa FRSC a jihar Bauchi, Yusuf Abdullahi ya koka kan yadda za a yi amfani da tsarin shari’a don hukunta masu...