Kasar Mali ta sanar da cewa za ta fara sayen man dizel daga makwabciyarta Nijar a wani yunƙuri na bunƙasa ɓangaren samar da wutar lantarkin ƙasar....
A wani yunƙuri na rage wahalhalun da ƴan Najeriya ke fuskanta, matatar man Aliko Ɗangote ta sanar da ƙara rage farashin man dizel daga naira 1200...