Tinubu ya naɗa sabbin sakatarorin dindindin Shugaban ƙasa Bola Tinubu ya amince da naɗin sabbin sakatarorin dindindin na gwamnatin tarayya guda takwas da za su...
Ƙungiyar gwagwarmayar Falasɗinawa ta Hamas ta ce ta sanar da masu shiga tsakani cewa za ta ci gaba da bin shawarwarinta na farko na cimma matsayar...
Gwamnatin jihar Kwara ta bada hutu yau ranar Laraba , a matsayin ranar da babu aiki ga ma’aikatan gwamnatin jihar don su sami damar karɓar katin...