Tag: Dental floss
-
Amfanin ‘Dental floss’ a haƙora don tsaftace baki
Daga Aisha Musa Auyo Dental floss dai wani zare ne siriri na roba da ake sawa a tsakanin haƙora don cire abincin da ya maƙale a wurin. Wannan abinci da ke maƙale a tsakanin haƙora, brush ba ya fitar da shi. Shi ne yake taruwa ya zama ‘plaque’. Shi plaque ɗin wannan abincin da ya…