Tag: Daƙile
-
Sojoji da DSS sun daƙile yunkurin Boko Haram na kai hari a Kano
Wani ayarin sojojin ƙasa na Najeriya da jami’an hukumar tsaro ta DSS sun sami nasarar daƙile yunkurin wasu ’yan ta’adda na kai hari ƙaramar hukumar Gezawa da ke Jihar Kano. Kakakin Rundunar Sojin Ƙasa ta Najeriya, Birgediya Janar Onyeama Nwachukwu, ne ya bayyana hakan a cikin wata sanarwar da ya wallafa a shafin rundunar na…