Tag: Dawowa
-
Dawowar fitaccen ɗan bindigar nan Ɗanƙarami, ya firgita mazauna yankin Zamfara
Rahotanni sun bayyana cewa ɗaruruwan ‘yan ta’adda ƙarƙashin jagorancin wani fitaccen ɗan bindiga mai suna ‘Ɗanƙarami’ sun yi ƙaura daga Zamfara zuwa yankunan da ke tsakanin ƙananan hukumomin Safana da Batsari a jihar Katsina. Mazauna ƙauyen sun ce ‘yan ta’addan na tserewa daga farmakin da sojoji ke kai wa a Zamfara. An ce sun yi…
-
Gwamnatin Kaduna ta dawo da malaman firamare 1,288 da ta kora
Gwamnatin jihar Kaduna ta amince da a dawo da Malaman firamare 1,288 da aka kora daga aiki a watan Yunin 2022 bayan kammala jarrabawar tantancewa. Hajiya Hauwa Mohammed jami’ar hulɗa da jama’a ta hukumar kula da ilimin bai ɗaya ta jihar Kaduna SUBEB ce ta bayyana hakan a wata sanarwa da ta fitar a Kaduna…