Lionel Messi ya ce farin cikinsa ya dawo tun bayan komawarsa ƙungiyar Inter Miami. Messi ya bayyana haka ne lokacin da yake tattaunawa da manema labarai,...
Daga Ibraheem El-Tafseer A daren yau Talata, rukunin farko na mahajjatan jihar Yobe za su nufi jidda domin fara dawowa da su gida Najeriya. Kamar yadda...
Wata babbar kotun tarayya da ke Abuja ta mayar da Mahadi Aliyu Gusau a matsayin mataimakin gwamnan jihar Zamfara. Gusau da jam’iyyar PDP sun shigar da...
Zaɓaɓɓen shugaban ƙasa, kuma shugaban ƙasa mai jiran gado, Bola Ahmed Tinubu ya dawo ƙasar ne da yammacin ranar Litinin bayan tafiyar kimanin wata guda a...
Shugaban ƙasa Muhammadu Buhari ya dawo Abuja bayan ziyarar aiki ta kwanaki takwas a ƙasar Saudiyya, inda ya kuma gudanar da aikin Umrah. Shugaban na Najeriya...