Hukumar Hisbah ta Jihar Kano ta sanar cewa za ta yi wa jami’anta karin albashi domin su ji dadin gudanar da ayyukansu. Shugubanta, Sheikh Aminu Ibrahim...
Malaman Addinin Musulunci a Kano sun magantu kan murabus ɗin da Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa ya yi daga mukaminsa na Shugaban Hukumar Hisbah ta Jihar Kano....