Tag: Dattawa
-
Majalisa ta dakatar da sanata Abdul Ningi na tsawon watanni uku
Majalisar Dattawa ta dakatar da Sanata Abdul Ningi na tsawon watanni uku kan zargin cewa an yi cushen Naira tiriliyan 3.7 a Kasafin Kuɗin bana. Neptune Hausa ta ruwaito cewa hatsaniya ta soma kaurewa a zauren Majalisar Dattawan, yayin da sanatoci ke muhawara kan zargin cushe a cikin kasafin kuɗin ƙasar wanda shugaban ƙungiyar Sanatocin…
-
Ƙungiyoyin dattawan arewa da na Ibo, sun koka kan yawan yawace-yawacen Tinubu
Daga Ibraheem El-Tafseer Ƙungiyar dattawan arewacin Najeriya da takwararta ta Ohanaeze Ndigbo mai kare muradun al’ummar Igbo da wasu ƙungiyoyin farar hula sun bayyana rashin jin daɗinsu game da tafiya zuwa Paris da shugaba Bola Ahmad Tinubu ya yi daidai lokacin da ƙasar ke fama da ƙaruwar matsalar tsaro. A ranar Laraba 24 ga watan…
-
An kama dattijai masu shekaru sama da sittin da zargin satar motoci
Daga Maryam Umar Abdullahi Rundunar ‘yan sandan jihar Edo ta cafke wasu mutane uku da ake zargi Augustine Ikponmwoba mai shekaru 62 da Roland Ibizugbe mai shekaru 63 da kuma Blessing Joseph mai shekaru 36 bisa zargin satar motoci biyu a yayin wani taron ibada coci. Da yake gabatar da waɗanda ake zargin tare da…
-
Dattawan Katsina sun buƙaci tattaunawa tsakanin ECOWAS da masu mulkin Nijar
Ƙungiyar dattawan Katsina ta yi ƙira ga ECOWAS da AU da su tattauna da shugabannin sojoji a Jamhuriyar Nijar domin mayar da ƙasar cikin mulkin dimokuraɗiyya cikin lumana. Wani dattijon jihar, kuma shugaban riƙo na ƙungiyar Aliyu Saulawa ne ya yi wannan ƙiran ta bakin sakataren su Ali Muhammad yayin ganawa da manema labarai a…
-
Ƙungiyar dattawan arewa ta yi ƙira ga Ecowas kan ta cire wa Nijar takunkumai
Daga Ibraheem El-Tafseer Ƙungiyar tuntuɓar juna ta dattawan arewacin Najeriya, Arewa Consultative Forum (ACF), ta buƙaci gwamnatin ƙasar ta cire takunkuman da ta saka wa Nijar sakamakon juyin mulkin da sojoji suka yi a ƙasar. A makon jiya ƙungiyar ta ACF ta soki batun aiki da ƙarfin soji da ƙungiyar Ecowas ɗin ta ce za…
-
Akpabio ya zama shugaban majalisar dattawa, ya doke Yari
Sanata Godswill Akpabio ya zama shugaban majalisar dattawa na 10 bayan ya doke Sanata Abdulaziz Yari. Tun farko dai zaɓaɓɓun ‘yan majalisar sun fara kaɗa ƙuri’a a zauren majalisar dattawan Najeriya, a ci gaba da shirye-shiryen ƙaddamar da majalisar dokokin ƙasar karo na 10. Sanata Ali Ndume ya zaɓi Sanata Godswill Akpabi ne, bayan karanta…
-
Majalisar Dattawa ta amince da buƙatar Tinubu na naɗa masu ba da shawara na musamman guda 20
Majalisar dattawa ta amince da buƙatar shugaban ƙasa Bola Tinubu na naɗa mashawarta na musamman guda 20. Buƙatar shugaba Tinubu na ƙunshe ne a cikin wata wasiƙa da shugaban majalisar dattawa Ahmad Lawan ya karanta a zauren taron ranar Talata. Bayan karanta wasiƙar, shugaban majalisar dattawa, Ibrahim Gobir, APC – Sokoto East, ya ce “Majalisar…
-
Ƙungiyar dattawan arewa ta yi watsi da amincewar Akpabio a matsayin shugaban majalisar dattawa
Ƙungiyar dattawan Arewa, (ACF), ta nesanta kanta daga amincewar Godswill Akpabio a matsayin shugaban majalisar dattawa da haɗin gwiwar ƙungiyoyin Arewa suka yi. Musa Saidu, memba a ƙungiyar ACF ne ya bayyana haka a wata sanarwa da ya fitar ranar Lahadi a Abuja. Saidu, wanda kuma shi ne shugaban ƙungiyar Arewa mazauna Kudancin Najeriya, ya…
-
Takarar kujerar majalisar dattawa, za a dogara ne da kundin tsarin mulki – Yari
Zaɓaɓɓen Sanata, Abdulaziz Yari, ya ce takarar neman kujerar shugabancin majalisar dattawa ta 10 za ta dogara ne akan tanade-tanaden kundin tsarin mulki ba wai umarnin kowa ba. Sanata Yari, wanda kuma shi ne tsohon Gwamnan Zamfara, ya bayyana haka ne a ranar Juma’a a lokacin da yake ganawa da shugabannin ƙungiyar Tinubu Shettima Network,…