Alkaluma sun nuna ƙarin daraja da naira ta samu da kashi 0.04 bisa ɗari idan aka kwatanta da N461.67 da aka yi musanya a ranar Talata....
Fasinjoji da dama na kasashen waje sun maƙale a filin tashi da saukar jiragen sama na Murtala Muhammed da ke Legas a ranar Litinin, yayin da...