Tag: Dandali
-
Yadda ‘yan sanda suka kuɓutar da Ba’amurkiyar da ɗan Yahoo ya yaudara
Wata ‘yar kasar Amurka mai suna Vonapolouis Moss, ta bayyana wa rundunar ‘yan sandan jihar Kwara yadda wani ɗan damfara yanar gizo mai shekaru 23 da haihuwa, ya yaudare ta har ta yi bulaguro zuwa Najeriya. Ba Amurkiyar da ke zaune a gida mai lamba 2962, W 64th Court, Meryrillville, Indiana 46410 a Amurka ta…