Tag: Dan fashi
-
Gwamnatin Kaduna ta tabbatar da kashe ɗan-fashin dajin da ya addabi jihohin arewa
Gwamnatin jihar Kaduna ta tabbatar da kashe Boderi Isyaku ƙasurgumin dan-fashin dajin nan da ya addabi jihohin Kaduna, Katsina, Zamfara Neja da Abuja, tare da wasu manyan ‘yan-bindigan da ke tare da shi. Gwamnatin jahar Kaduna ta tabbatar da cewa Boderi Isyaku ne da ya jagoranci manyan hare-hare a jihar Kaduna da ma wasu maƙwabtan…