Mahukunta a Mali sun ɗage zaɓen shugaban ƙasar da aka tsara tun farko za a yi a watan Fabrairun 2024. Mai magana da yawun gwamnatin ƙasar,...
Ƙungiyar farar hula a Borno, (NECSOB), ta nuna damuwa kan yadda cutar ƙoda ke ƙaruwa a jihar. Ƙungiyar a cikin wata sanarwa da shugabanta Bulama Abiso...
Hukumar kula da ingancin abinci da magunguna ta ƙasa, NAFDAC ta sake jaddada buƙatar ‘yan Najeriya su rage yawan amfani da sinadarai masu cutarwa da ake...