'Yan bindiga4 months ago
Ɗalibi ɗaya ya kuɓuta daga cikin ‘yan makarantar da ‘yan bindiga suka sace a Kaduna
Malama Khadija AbdulRa’uf Kuriga, ɗaya daga cikin iyaye matan da ke cikin ɗimuwar kwashe ɗaliban, ta nuna matuƙar damuwarta kan rashin sanin halin da sauran ɗaliban...