Wata Babbar Kotu Tarayya a Kano ta haramta wa hukumar da ke karɓar ƙorafe-ƙorafe da yaƙi da rashawa ta jihar binciken tsohon Gwamna Abdullahi Umar Ganduje...
Tsohon Sakataren Gwamnatin Tarayya, Boss Mustapha, ya musanta ba da izinin biyan Dala miliyan 6.2 ga masu sanya ido kan harkokin zaɓe na ketare. Boss Mustapha...
Hukumar Lafiya ta Duniya, (WHO), ta ce za ta yi amfani da tallafin dala miliyan 9.3 da gwamnatin Kanada ta bayar wajen aiwatarwa a jihohi 15...
Gwamnatin tarayya ta bayyana cewa an kashe dala miliyan 1.2 da ake zargin an kashe wajen ɗaukar motocin bas don kwashe ɗaliban Najeriya a Sudan saboda...
Alkaluma sun nuna ƙarin daraja da naira ta samu da kashi 0.04 bisa ɗari idan aka kwatanta da N461.67 da aka yi musanya a ranar Talata....