Tag: Dakile
-
Isra’ila ta ɗauki matakin daƙile ayyukan Hukumar Ƴan Gudun Hijirar Falasɗinu ta MƊD a Birnin Kudus da ta mamaye
Isra’ila ta ƙaddamar da matakan dakatar da Hukumar Kula da ‘Yan Gudun Hijira ta Majalisar Dinkin Duniya (UNRWA) daga ayyukanta a Gabashin Birnin Kudus, kamar yadda kafafen yaɗa labaran Isra’ila suka bayyana. Shafin watsa labarai na Times of Israel ya rawaito cewa, ministan gidaje na Isra’ila Yitzhak Goldknopf a ranar Litinin ya rubuta wasika zuwa…