Daga Ibraheem El-Tafseer Taɓarɓarewar tattalin arziƙin da ake fama da shi a halin yanzu ya yi tasiri matuƙa a harkar kasuwancin shanun jihar Yobe. Kafin yanzu...
Tanzaniya ta fi kowace ƙasa yawan dabbobi a duniya, ma’ana cewa akwai dabbobi da dama a kowace murabba’in mil a ƙasar fiye da kowace ƙasa. Aƙalla...
Yayin da halin da Falasɗinawan ke ciki a Gaza ke ƙara ta’azzara a kowace rana a ƙarƙashin munanan hare-haren da Isra’ila ke kaiwa, maudu’in #GazaStarving na...
Mozambik, ƙasa ce da ke kudu maso gabashin Afirka, ta na kuma da iyaka da Tekun Indiya daga gabas, Tanzania a arewa, Malawi da Zambiya a...
Gwamna Nasir Idris na jihar Kebbi, a ranar asabar, ya ce gwamnatin jihar ta sanya wa dabbobi miliyan 10 allurar rigakafin cutar zoon. Ita dai cutar...
Wata gobara ta laƙume ƙauyukan Malamawar Dangoli, Karangi, da Kwalele da ke ƙaramar hukumar Kiyawa a jihar Jigawa, inda ta lalata dukiyoyi na miliyoyin naira. Gobarar...