Wani ayarin sojojin ƙasa na Najeriya da jami’an hukumar tsaro ta DSS sun sami nasarar daƙile yunkurin wasu ’yan ta’adda na kai hari ƙaramar hukumar Gezawa...
Majalisar dokokin jihar Yobe ta fara zaman sauraren ra’ayoyin jama’a kan wasu ƙudirori guda biyu na kafa hukumar HISBA a jihar Yobe da sauran batutuwa da...
Daga Ibraheem El-Tafseer Sanata Ibrahim Mohammed Bomoi, Sanata mai wakiltar Yobe ta Kudu, ya ba da gudumawar naira miliyan ɗaya don a ci gaba da daƙile...
Daga Ibraheem El-Tafseer Gwamnatin jihar Yobe na ƙara zage damtse wajen daƙile yaɗuwar cutar mashaƙo (Diphtheria) a jihar. Babban mataimaki na musamman ga gwamnan kan harkokin...
A ranar Laraba ne babban hafsan sojin ƙasar, (COAS), Faruƙ Yahaya, ya tabbatar da cewa rundunar sojin Najeriya na da ƙarfin da za ta iya daƙile...
Gwamnatin tarayya ta ce ta daƙile yunƙurin wasu masu kutse daga Turai har sau 66 da suka yi yunkurin yin kitsen a tarukan majalisar zartaswa ta...