Tag: Cinna
-
Wani ya cinna wa kansa wuta a Kenya, saboda tsadar rayuwa
Wani ɗan Kenya ya cinna wa kansa wuta saboda tsadar rayuwa a birnin Mombasa na ƙasar. Tun da farko dai mutumin ya ce yana zanga-zanga kan tsadar, kafin daga bisani ya cinna wa kansa wuta a ranar Alhamis da tsakar rana. Ya hau kan wani wurin mutum-mutumi da ke tsakiyar wani shatale-tale kafin cinna wutar.…