Tag: Ciki
-
Mahaifi ya yi wa ’yar cikinsa mai shekara 13 fyaɗe
Wani mahaifi mai shekara 42 mai suna Babatunde Afolayan, ya faɗa komar jami’an ’yan sanda a Jihar Legas, bisa zarginsa da shafe tsawon shekara uku yana yi wa ’yar cikinsa fyaɗe. Aminiya ta rawaito cewa mutumin, wanda mazaunin unguwar Ikorodu ne da ke Jihar ta Legas, ya riƙa yi wa ɗiyar tasa fyaɗe tun tana shekara 10…
-
Dalilai biyu da Giwaye sukafi kowane halitta dadewa ɗauke da ciki
Wani abu mai ban sha’awa da ya kamata a sani game da giwaye shi ne cewa, su ne kawai dabbobin da suka fi daɗewa da ciki a Duniya. A cewar BBC Earth, waɗannan dabbobi suna ɗaukar ciki na kimanin watanni 22, wanda yayi daidai da kimanin kwanaki 680. Ɗaya daga cikin tambayoyin da yakamata ayi…