An tsayar da ranar da za a ci gaba da sauraren karar dan kasar Chinan nan Mista Frank Geng Quarong da ake zargi da kashe budurwarsa...
Daga Ibraheem El-Tafseer Gwamnatin jihar Yobe na ƙara zage damtse wajen daƙile yaɗuwar cutar mashaƙo (Diphtheria) a jihar. Babban mataimaki na musamman ga gwamnan kan harkokin...