Tuni dai yarjejeniyar tsagaita buɗe wuta a Sudan da ta fara aiki a ranar Alhamis ta lalace, inda aka kai hare-hare ta sama da kuma luguden...
Ƙasar Masar na fuskantar wani matsanancin yanayin tattalin arziƙi, wani lamari da ya sa da ƙyar Misirawa ke iya ciyar da iyalansu. Shawara ta baya-bayan nan...