Ƙasashen Waje5 months ago
Amurka ta nemi China ta yi wa Iran magana kan hare-haren Houthi
Daga Ibraheem El-Tafseer Jami’an Amurka sun ce sun buƙaci China ta nemi Iran ta tsawatar kan hare-haren mayaƙan Houthi da suke kai wa jiragen kasuwancin ƙasashen...