Amurka za ta janye yawancin sojojinta daga Chadi da Nijar yayin da take ƙoƙarin maido da muhimman yarjejeniyoyin da suka shafi rawar da sojojin Amurka za...
Shekara ɗaya bayan ɓarkewar yaƙi Sudan, Alabaki Abbas Ishag mai shekara 24, yana rayuwa a sansanin ƴan gudun hijira da ke Chadi da ke makwabtaka. Ishag...
Rikicin ƙabilanci tsakanin al’ummomi biyu a gabashin Chadi ya yi sanadin mutuwar aƙalla mutum 42, a yankin ƙasar da ke yawan fama da rikice-rikice a kan...
Shugaban mulkin sojin Chadi Mahamat Idriss Deby Itno, wanda ya hau kan mulki bayan mutuwar mahaifinsa a 2021, ya sanar da aniyarsa ta tsayawa takarar shugaban...
Aƙalla kashi 86 cikin 100 na masu zaɓe a Chadi sun amince da sabon kundin tsarin mulkin ƙasar wanda aka gudanar da ƙuri’ar raba gardama a...
Gwamnatin Sudan ta bai wa ma’aikatan diflomasiyyar Chadi wa’adin awa 72 su fita daga ƙasar a wani mataki na taɓarɓarewar hulɗa tsakanin ƙasashen biyu. Kafar watsa...
Ƙasar Chadi ta sanar da yi wa jakadanta da ke Isra’ila ƙiranye sakamakon hare-haren da ƙasar ke kai wa Gaza. A wata sanarwa da Ma’aikatar Harkokin...
Gwamnatin soji ta riƙon ƙwarya a Chadi ta amince da bai wa jagoran hamayya izinin koma wa gida, wanda ya tsere daga ƙasar bayan wani mummunan...