Tag: Canji
-
Za’a rufe kasuwar canji a Abuja, har sai abin da hali ya yi
Daga Ibraheem El-Tafseer Ƙungiyar ‘yan kasuwar canji ta Abuja ta ce daga ranar Alhamis za ta rufe kasuwar canji har sai abin da hali ya yi sakamakon tsadar dala da ake fama da ita a Najeriya. Shugaban ƙungiyar, Alhaji Abdullahi Dauran shi ne ya sanar da hakan a wani taron manema labarai a Abuja. Darajar…