FRSC12 months ago
Hukumar kiyaye haɗurra ta FRSC, ta koka da yawaitar tudun taƙaita gudu akan hanyar Gombe zuwa Yola
Hukumar kiyaye haɗurra ta ƙasa (FRSC) ta koka kan yawaitar tudun taƙaita gudu ‘bump’ ‘ba bisa ƙa’ida ba a babbar hanyar Gombe zuwa Yola. Babban kwamandan...