Kwamishinan ‘yan sandan jihar Yobe, ya yi ƙira ga al’ummar jihar Yobe da su bawa ‘yan sanda haɗin kai a bukukuwan babbar sallah. Ya yi wannan...
Hukumar tsaro ta farin kaya, (SSS), a ranar Alhamis a Abuja, ta gargaɗi jama’a da su yi taka-tsan-tsan da hare-haren ‘yan ta’adda a yayin da suke...