Kusan watanni bakwai bayan soma yaƙi tsakanin sojojin Sudan da kuma rundunar RSF, rikicin ya sa sama da rabin jama’ar ƙasar na buƙatar agajin jinƙai, wanda...
Jami’in kula da ayyukan jin ƙai na Majalisar Ɗinkin Duniya (UN) a Najeriya, Matthias Schmale ya ce Najeriya na buƙatar jajirtaccen shugaba don kawo ƙarshen rashin...