Tag: BUK
-
Gwamnatin Kano ta fusata kan ƙarin kuɗin rajistar ɗalibai na BUK
Gwamnatin jihar Kano ta koka kan ƙarin kuɗin rijistar ɗaliban da hukumomin jami’ar Bayero Kano, (BUK) suka yi ba zato ba tsammani. Hakan na ƙunshe ne a cikin wata sanarwa da babban jami’in yaɗa labarai na ma’aikatar ilimi ta jihar Kano, Sunusi Na’Isa ya fitar a ranar Juma’a. Mista Na’Isa ya mayar da martani ga…
-
Jami’ar Bayero ta Kano ta zama jami’a mafi inganci a arewacin Najeriya
Jami’ar Bayero, Kano (BUK), ta zama ta farko a Arewa, a jerin sunayen jami’o’in duniya na Times Higher Education 2023. Kan gaba a jerin jihohin arewa, BUK ita ce ta huɗu a Najeriya, inda jami’ar Ibadan ta zama ta ɗaya a ƙasar. Jami’ar Legas ita ce ta biyu, yayin da Jami’ar Covenant ita ce ta…