Shugaban ƙasa Muhammadu Buhari ya isa birnin Madina na ƙasar Saudiyya domin fara ziyarar aiki ta kwanaki takwas a ƙasar ta Gabas ta Tsakiya. Kamfanin Dillancin...
Shugaban ƙasa Muhammadu Buhari da zaɓaɓɓen shugaban ƙasa, Bola Tinubu sun bayyana alhininsu dangane da rasuwar Hajiya Rabi Ɗantata, matar hamshaƙin ɗan kasuwar nan, mai taimakon...
Shugaban ƙasa Muhammadu Buhari ya bar Najeriya a yau asabar domin halartar taron majalisar ɗinkin duniya kan ƙasashe masu ci gaba karo na 5 a Doha...
Shugaban ƙasa Muhammadu Buhari ya taya zaɓaɓɓan shugaban ƙasa mai jiran gado, Asiwaju Bola Ahmad Tinubu na jam’iyyar A APC, murnar lashe zaɓen shugaban ƙasa na...
Jam’iyyar adawa ta PDP ta doke jam’iyyar APC mai mulki a jihar Katsina,jihar shugaban ƙasa Muhammadu Buhari. Ɗan takarar shugaban ƙasa na jam’iyyar PDP, Atiku Abubakar,...
A shekarar 1978, majagabam kiɗan Afrobeats, Fela Anikulapo Kuti, ya auri mata 27 a rana ɗaya, wannan ba abin mamaki bane ga waɗanda suka san rayuwa...
Shugaban ƙasa Muhammadu Buhari zai yiwa al’umar ƙasa jawabi a ranar Alhamis 16 ga watan Fabrairun 2023 da ƙarfe 7 na safe. A wata sanarwar da...
Shugaban ƙasa Muhammadu Buhari ya bayyana cewa alkawuran da yayi a lokacin neman zaɓen 2015 wa ‘yan Najeriya gwamnatinsa ta cika. Shugaban ya bayyana haka ne...
Shugaban ƙasa Muhammadu Buhari baya goyon bayan kowane ɗan takarar shugaban ƙasa, a maimakon haka ya jajirce wajen ganin an gudanar da zaɓe cikin gaskiya da...
Ba don Talaka muka sauya kuɗi ba, sai don mutnen da suka tara kuɗin haram, inji Buhari Shugaban ƙasa Muhammadu Buhari ya ce ana ci gaba...