Shugaban Najeriya mai barin gado, Muhammadu Buhari ya nemi afuwar al’ummar ƙasar game da wasu manufofin gwamnatinsa waɗanda ya ce ya san sun haifar da damuwa...
Shugaban ƙasa mai barin gafo, Muhammadu Buhari ya ce yana bin ƙa’idojin da kundin tsarin mulki ya tanadar na bayyana kadarorinsa kafin ya hau mulki da...
Shugaban ƙasa mai barin gado, Muhammadu Buhari ya ce da niyya da kyawawan manufofi gwamnatinsa ta ɗauka domin ci gaban ƙasar. Ya bayyana hakan ne a...
Shugaban ƙasa Muhammadu Buhari ya jinjina wa tsohon shugaban ƙasa, Janar Yakubu Gowon mai ritaya, bisa hikimar kafa hukumar yi wa ƙasa hidima ta ƙasa (NYSC),...
Shugaban ƙasa Muhammadu Buhari ya ƙaddamar da ajandar shiri a Najeriya na shekarar 2050 da nufin ƙara haɓaka tattalin arziƙin cikin gida da kashi bakwai cikin...
Shugaban ƙasa Muhammadu Buhari ya taya ‘yan jarida murnar zagayowar ranar ‘yancin ‘yan jarida ta duniya da ake yi a duk ranar 3 ga watan Mayu...
A ranar talata ne shugaban ƙasa Muhammadu Buhari ya ƙaddamar da rukunin gidaje na tarayya da ke Zuba, babban birnin tarayya, (FCT). Gidan wanda ke kan...
Shugaban ƙasa Muhammadu Buhari ya buƙaci majalisar dattawa ta tabbatar da sake naɗa Abike Dabiri-Erewa a matsayin babbar jami’ar hukumar ‘yan Najeriya mazauna ƙasashen waje, NIDCOM....
Shugaban ƙasa mai barin gado, Muhammadu Buhari ya ce sama da sojoji dubu 60 ne aka ɗauka aiki ƙarƙashin kulawar sa, yana mai cewa gwamnatinsa ce...
Shugaban ƙasa Muhammadu Buhari ya dawo Abuja bayan ziyarar aiki ta kwanaki takwas a ƙasar Saudiyya, inda ya kuma gudanar da aikin Umrah. Shugaban na Najeriya...