Hukumar da ke yaƙi da Masu Yi wa Tattalin Arzikin Najeriya Zagon Kasa, EFCC, ta ce kotu ta yanke wa wani matashi hukuncin zaman gidan yari...
Hukumar tsaro ta farin kaya ta Najeriya (NSCDC) reshen jihar Zamfara ta kama wani likitan bogi da ya bayyana kansa a matsayin likitan mata da ke aiki da...
Hukumomin ƙasar Kenya sun kama wani lauya na bogi, Brian Mwenda, wanda ya yi nasara a ƙararraki 26 a lokacin da yake gabatar da kansa a matsayin...
Rundunar sojojin Najeriya Brigade ta 9, da ke Ikeja Cantonment a jihar Legas, ta kama wasu mutane biyar da ke yin sojin bogi. Waɗanda ake zargin da...
Jami’an rundunar ‘yan sandan jihar Legas sun kama wani kwamishinan ‘yan sanda na bogi. Kakakin rundunar, SP Benjamin Hundeyin, ya tabbatar da kamun a ranar Litinin, 11 ga...
Hukumar da ke yaƙi da masu yi wa tattalin arziƙin ƙasa zagon ƙasa ta gargaɗi ‘yan Najeriya game da sanarwar ‘damfara’ da wasu marasa gaskiya suka...
Hedikwatar rundunar mayaƙan ruwan Najeriya ta gano masu yi mata sojan gona a matsayin sojojin ruwa. Kakakin mayaƙan ruwan Najeriya, Navy Commodore Ayo Vaughan ya shaida...