Wani harin haɗin-gwiwa na Amurka da Birtaniya ya kashe mutum biyu a Yemen Sojojin Amurka da na Birtaniya sun sanar cewa sun kai hare-hare kan mayaƙan...
Hukumar da ke sanya ido kan sufurin jiragen sama a ƙasar Kenya ta tabbatar da cewa jirgin Fasinja na Safarilink ya yi karo da wani jirgin...
Gwamnan jihar Oyo, a kudancin Najeriya, Seyi Makinde ya tabbatar da mutuwar mutane biyu, yayin da wasu mutane 77 suka jikkata a wata fashewar da ta...
Rikici tsakanin manoma da makiyaya a unguwar Kwanga da ke ƙaramar hukumar Ngaski a jihar Kebbi ya yi sanadin mutuwar mutane biyu. Shugaban ƙaramar hukumar, Alhaji Abdullahi Buhari Warah ya...
Wasu ‘yan bindiga da suka kai farmaƙi ƙauyen Kwarikwarasa da ke ƙaramar hukumar Maiyama a jihar Kebbi a ƙarshen makon da ya gabata, sun kashe mutane...
Hukumar kiyaye haɗurra ta ƙasa (FRSC) reshen jihar Ondo ta ce mutane biyu sun mutu, yayin da wasu biyar suka samu raunuka a wani hatsarin da...
Gwamna Babagana Umara Zulum ya bayar da umarnin gaggauta gyara cibiyoyin kiwon lafiya guda biyu da makarantar firamare a yankin Baga da Doron Baga a ƙaramar...
Wasu ‘yan mahara da ake kyautata zaton ‘yan bindiga ne sun kashe ‘yan uwa biyu a ƙauyen Gajere da ke ƙaramar hukumar Birnin Gwari a jihar...
Rundunar ‘yan sandan jihar Ebonyi ta tabbatar da cewa an harbe mutum biyu har Lahira tare da jikkata wani jami’in ‘yan sanda a lokacin da mayaƙan...
An ƙona bankuna biyu a daidai lokacin da mazauna yankin Shagamu ke nuna rashin amincewarsu da matsalar ƙarancin naira da ake fama da shi a garin...