Daga Ibraheem El-Tafseer Ministan lantarki na Najeriya, Adebayo Adelabu, ya ce ƙasar ba za ta iya ci gaba da biyan kuɗin tallafin wutar lantarki ba. Ya...
Farfesa Isa Ali Pantami ya bayyana yadda ya kawo hanyar sharewa ahalin Nabeeha hawaye bayan samo wanda zai biya kuɗin fansan da ‘yan bindiga suka nema...
Daga Ibraheem El-Tafseer Masu kula ko kuma masu gadin maƙabartu a jihar Yobe, sun yi ƙira ga gwamnatin jihar Yobe, da ta taimaka ta fara biyansu...
Hukumar jin daɗin alhazai ta jihar Kano ta ƙaddamar da shirye-shiryen aikin hajjin shekarar 2024 a hukumance. Alfijir Labarai ta rawaito Darakta Janar na hukumar Alhaji...
Babban daraktan hukumar yiwa ƙasa hidima (NYSC) Birgediya Janar Yushau Ahmed, ya ce an sako ɗaya daga cikin jami’an hukumar da aka yi garkuwa da su...
Gwamnan jihar Zamfara, Dauda Lawal Dare, ya ce yana tafiyar da jihar ne a kan bashi tun bayan hawansa mulki a ranar 29 ga watan Mayu....
Ɗaya daga cikin manufofin gwamnatin jihar Kano na mayar da ɓangaren ilimi matsayi da kuma ba shi kulawar da ake buƙata, gwamnan jihar Injiniya Abba Kabir...
A ranar Alhamis ne wata babbar kotun jihar Kaduna ta umurci sojojin Najeriya da su biya naira 260,000 ga al’ummar ƙaramar hukumar Jaji. Mai shari’a Hannatu...
Hukumar shirya jarabawar shiga makarantun gaba da sakandire (JAMB), ta biya jimillar kuɗi zunzurutu har Naira biliyan 1,478,416,000.00 ga masu shirya jarabawar JAMB, wato ‘Computer Best...
Gwamnan jihar Edo, Godwin Obaseki, ya yi iƙirarin cewa zai yi wahala gwamnatin tarayya da na jihohi su biya albashin ma’aikatan gwamnati daga watan Yuni ba...