Tag: Bishiyoyi
-
Bishiyoyin da ke zubar da jini: Yadda kimiyya da gargajiya suka yarda su raba hanya
Daga cikin abubuwa masu ban a’ajibi a hallittun tsirrai, shi ne wata bishiyar fure da aka bai wa sunan “Zuciya mai zubar da jini,” wadda ake amfani da kyawunta wajen bayyana yanayin halayyar ɗan’adam da ba a buƙata. A yayin da wannan bishiya ba ta zubar da jini a zahiri, hotuna da bidiyo a faɗin…