Tag: Binne
-
Falasɗinawa sun koma binne iyalansu a gefen titi da asibitoci da filayen makarantu
Falasɗinawa da dama na binne iyalansu da suka rasu sakamakon hare-haren sojojin Isra’ila a gefen titi da asibitoci da wuraren wasan yara. Hakan ya faru ne sakamakon irin wahalar da Falasɗinawan ke sha kafin zuwa makabartu domin binne ‘yan uwansu. Falasɗinawan da kamfanin dillancin labarai na Anadolu ya tattauna da su sun shaida cewa kabururan…
-
Ya binne ƙaninsa da rai, bayan ya yi masa duka, kan zarginsa da sata
Rundunar ‘yan sandan jihar Kogi ta kama wani matashi mai suna Goodness Oshodi mai shekaru 19 da haihuwa da ake zargin ya binne ƙaninsa mai suna Friday Oshhodi da ransa bisa zargin satar Naira 1000. Lamarin ya faru ne da yammacin talata 10 ga watan Oktoba, 2023, a unguwar Apamisede, a ƙaramar hukumar Adavi ta…
-
Wata mata ta binne jaririn da ta haifa da rai a cikin daji
‘Yan sanda a Malawi sun ceto wata jaririya da mahaifiyarta mai shekaru 21 mai suna Olivia Jonas ta binne da ranta a unguwar Lunzu da ke Blantyre. A cewar kafar yaɗa labaran Malawi24, jami’in hulɗa da jama’a na ‘yan sandan, Sajan Jonathan Phillipo, ya yi iƙirarin cewa wadda ake zargin tana ɗauke da juna biyu…