Tag: Bindigogi
-
‘Yan sanda sun kama mutanen da ke da hannu a harin Filato
Rundunar ‘yan sandan Najeriya ta ce ta kama mutum uku da ke cikin wani gungun masu ɗauke da bindigogi da ya kai hare-hare a jihar Filato a jajibirin Kirsimeti waɗanda suka yi sanadin mutuwar aƙalla mutum 200. A wata sanarwar da kakakin rundunar ‘yan sandan ƙasar, Olumuyiwa Adejobi ya fitar ranar Talata da maraice, ya…
-
Jami’an tsaro sun kama bindigogi 150 a gidan ɗan ta’adda a Neja
Jami’an tsaro sun gano bindigogi ƙirar AK-47 kimanin 150 da albarusai sama da 3,000 a gidan wani ɗan bindiga da suke nema ruwa a jallo a jihar Neja. Majiyoyi sun ce an yi ɗauki ba daɗi tsakanin ɗan bindigar da jami’an tsaro na tsawon sa’o’i a daren Talata, a unguwar Gbeganu da ke Minna, babban…
-
‘Yan sanda sun kwato bindigogi ƙirar AK-47 guda huɗu a Kano
Jami’an ‘yan sanda a jihar Kano sun kama bindigogi ƙirar AK-47 guda huɗu daga hannun wasu masu laifi a hanyar Kano zuwa Bauchi a ranar 25 ga watan Afrilu. Hakan na ƙunshe ne a cikin wata sanarwa mai ɗauke da sa hannun kakakin rundunar ‘yan sandan Kano SP Abdullahi Kiyawa a ranar Juma’a. Ya ce,…