A ranar Laraba ne ‘yar takarar jam’iyyar APC a zaɓen gwamnan jihar Adamawa, Aisha Ɗahiru-Ahmed, wacce aka fi sani da “Binani,” ta janye ƙarar da ta...
Bayan dakatar da tattara sakamakon zaɓen Adamawa, ‘yar takarar jam’iyyar APC, Sanata Aisha Binani Ɗahiru, ta shigar da ƙara a gaban babbar kotun tarayya da ke...