Shugaban kamfanin Binance, Richard Teng, ya buƙaci gwamnatin Najeriya da ta saki ɗaya daga cikin manyan jami’an kamfanin da take tsare da shi. Mista Teng ya...
Jami’an tsaron Najeriya sun kama biyu daga cikin shugabannin manhajar hada-hadar kuɗin kirifto wato Binance a wani samame da suka kai musu, a cewar jaridar the...
Daga Ibraheem El-Tafseer Hukumar hada-hadar hannayen jari ta Najeriya ta haramta ayyukan kamfanin hada-hadar kuɗaɗen intanet na Binace a ƙasar. Matakin na ƙunshe ne a cikin...