Tag: Belin
-
Kotu ta ba da belin Abba Kyari
Kotu ta ba da belin Abba Kyari Daga Ibraheem El-Tafseer Wata babbar kotun tarayya da ke Abuja ta bayar da belin DCP Abba Kyari na tsawon makonni biyu bayan ya shafe watanni 27 yana tsare. Ana sa ran Abba Kyari zai samu damar yin zaman makokin rasuwar mahaifiyarsa, wadda ta a cikin wannan wata na…
-
Kotu ta ba da belin Dakta Idris Dutsen Tanshi bisa sharaɗi
Kotun Majistire a Bauchi ta bayar da belin malamin Musuluncin nan na jihar, Sheikh Idris Abdul’aziz Dutsen Tanshi. A ranar Talata ne kotun majistire ta 1 ta yanke hukunci a kan buƙatar beli da lauyoyin fitaccen malamin mai janyo ka-ce-na-ce, suka nema bayan an gurfanar da shi a gaban kotu. A ranar Litinin ne, ‘yan…