Wata kotun birnin Yamai ta yi zama a ranar juma’a 5 ga watan Afrilu ta 2024 da nufin nazari akan buƙatar cire wa hamɓararren shugaban ƙasar...
‘Yan uwan hamɓararren shugaban Nijar Mohamed Bazoum ranar Alhamis sun ce ba su ji labarin halin da yake ciki ba tun ranar 18 ga watan Oktoba,...
Lauyoyin hamɓararren shugaban Nijar Mohamed Bazoum sun musanta zargin da sojojin ƙasar suka yi cewa ya yi yunƙurin tserewa daga ƙasar. Bazoum da iyalansa suna tsare...
Daga Ibraheem El-Tafseer Sojojin Nijar na ci gaba da tsare Bazoum a fadar gwamnatin ƙasar tun bayan kifar da gwamnatinsa ranar 26 ga watan Yuni. Tawagar...
Daga Ibraheem El-Tafseer Sojojin da suka yi juyin mulki a Nijar sun ce sun tattara gamsassun hujjoji da shaidar da za a iya gurfanar da hamɓararren...
Amurka za ta ɗorawa gwamnatin mulkin sojan da ta karɓi mulki a Jamhuriyar Nijar alhakin kare lafiyar zababben shugaban kasar Mohamed Bazoum, da iyalansa, da kuma...