Wata mata ‘yar Najeriya mai matsakaicin shekaru, Gambo Haruna, wacce mijinta ya rasu shekaru shida da suka gabata bayan ya sha fama da jinya, ta kwashe shekaru biyu...
Wata bazawara ta kasance tana riƙon wata kyakkyawar budurwa. Duk wanda ya zo neman aurenta sai Bazawarar ta ce, ita ba za ta ba da aurenta...