Ƙasa da awa 24 bayan fitar da sanarwar da hedikwatar tsaron Najeriya ta yi, Basaraken, Clement Ikolo ya miƙa kansa ga rundunar ‘yan sandan jihar Delta...
Daga Maryam umar Abdullahi Wasu mutane ɗauke da makamai sun harbe wani basaraken gargajiya, tare da yin garkuwa da matarsa da kuma wani mutum guda a...
Wasu ’yan ta’adda sun kashe wani basaraken gargajiya da wasu ’yan sanda biyu da wani farar hula ɗaya a mararrabar Ahiara da ke yankin Ahiazu na...
Majalisar masarautar Zazzau ta amince da dakatar da Marafan yamman Zazzau bayan wani zama da ta yi a ranar Litinin. A wata sanarwa da ta samu...
Wasu da ake kyautata zaton ‘yan bindiga ne sun kashe wani mai riƙe da sarautar gargajiya, mai suna Arɗo na Birni da Kewaye na Masarautar Zazzau,...
Rundunar ‘yan sandan jihar Yobe a ranar Asabar ɗin da ta gabata ta ce ta kama wani basarake da ‘ya’yansa biyu kan kisan wani Goni Waje...
Wasu ‘yan bindiga sun kashe babban basaraken garin Orsu Obodo da ke ƙaramar hukumar Oguta a jihar Imo, Eze Victor Ijioma da kuma wazirin garin Mgbele...
Shugaban ƙasa, Muhammadu Buhari ya ba da umarnin gudanar da bincike kan kisan da aka yi wa Eze Asor, basaraken al’ummar Obudi-Agwa, da wasu mutum huɗu...