Tag: Barayin daji
-
An kashe ‘yan bindiga da ɓarayin daji 9,800 cikin shekara 1 – Ministan tsaro
An kashe ‘yan bindiga da ɓarayin daji 9,800 cikin shekara 1 – Ministan tsaro Ministan tsaron Najeriya, kuma tsohon gwamnan jihar Jigawa, Badaru Abubakar a hirarsa ta musamman da Shugaban Sashen Hausa na Muryar Amurka, Aliyu Mustapha, ya tabo batuttuwa da dama game da tsaro musamman a arewancin Najeriya. Badaru ya ce tun ya fara…