Kwamishinan ƴan sandan jihar Bauchi, Auwal Muhammad, ya bayyana yadda ƴan sanda suka yi nasarar ƙwato bindigogi ƙirar AK 47 guda 2, alburusai masu guda 55 da kuma naira miliyan 4,580,000...
Wata ƙungiyar goyon bayan APC ƙarƙashin inuwar ‘Progressive League of Youth Voters (PLYV)’, ta nuna damuwa cewa gwamnatin jihar Kano na shirya zanga-zanga don tayar da...
Gwamnatin jihar Benuwe ta zargi tsohuwar gwamnatin da ta shuɗe ta tsohon gwamna Samuel Ortom na PDP da yin amfanu da asusu banki 600. Gwamnatin Benuwe...
Jami’an hukumar yaƙi da sha da fataucin miyagun ƙwayoyi ta ƙasa (NDLEA) sun gano wani ɗakin bincike na sirri da ke samar da sinadarin ‘Methamphetamine’ a...