Tag: Ban
-
Mutane biyu sun mutu, takwas sun jikkata sakamakon fashewar bam a jihar Borno
Daga Sani Gazas Chinade, Maiduguri Wani fashewar Bam ya kashe a ƙalla jami’an tsaron farin kaya na Civilian Joint Task Force (CJTF) guda biyu ne a ƙaramar hukumar Mafa da ke jihar Borno, yayin da wasu takwas suka samu raunuka dabam-dabam sakamakon fashewar wani abu da ya faru da su. Majiyar tsaro da ke garin…