Ya rasu yana da shekaru 78, a wani asibitin Abuja bayan ya yi fama da gajeruwar rashin lafiya. Kwamishinan ayyuka na musamman na jihar Jigawa, Alhaji...
Hukumar Lafiya ta Duniya ta ba da rahoton ɓullar cutar korona (COVID-19) guda 674,678 daga ranar 23 ga Janairu zuwa 25 ga Janairun 2023. Bayanan da...